ABNA24 : Tashar talabijin ta Al-mayadeen ta kasar Lebanon ta bayyana cewa shugaban ya sha zargin gwamnatocin kasashen Colombia makobciyar kasar da kuma Amurka da hannun a cikin ayyukan ta’addanci a kasarsa. Kafin haka dai Madoro ya yi maraba da tafiyar Donal Trump a matsayin shugaban kasar Amurksa, sannan ya yi kira ga sabuwar gwamnatin kasar zuwa tattaunawa da fahintar juna.
342/